News

Manchester United na zawarcin Nick Pope, Arsenal na bibiyar Eberechi Eze, yayin da Nottingham Forest ta gaza kamala cinikin James McAtee.